Article
Permanent URI for this collection
Browse
Browsing Article by Subject "GaBar Farko"
Now showing 1 - 1 of 1
Results Per Page
Sort Options
Item Open Access KATSEWAR MATAKAN ZAKULO KALRAA: TSOKACI A KAN RAFKANWAR FURUCI A HAUSA(Department of Nigerian Languages, Nasarawa State University Keffi, 2021-10-04) Abba, Sagir AbbaWannan maicala ta mayar da hankali ne a kan yanayin rafkanwar furuci a tsakanin rukunin shekaru guda biyu, wato masu (can an an shekaru da masu manyan shekaru. An yi amfani ra’in matakan aiwatar da furuci na Lavelt (1989) da kuma ra’in Rarancin bayanai na Burke da Mackay da kuma James (2000). Haka kuma an yi amfani da ta’arifin sunaye abubuwa da ba fiye amfani da su ba2 wajen tattara bayanai. Binciken ya gano cewa masu manyan shekaru sun fl samun kansu a wannan yanayi na rafkanwar furuci, inda suke kasa furta kalma duk kuwa da cewa sun yi wa abun farin sani. Wannan ya Rara tabbatar da Raruwar rafkanwar furuci ga masu manyan shekaru yana nuna kasawa a matakin tsarin sauti wanda yake hana aiwatar da furuci. Haka kuma binciken ya gano yin matashiya da ga6ar farko ta kalmar da aka nufa yana taka muhimmiyar rawa wajen warware rafkanwar furuci.