KATSEWAR MATAKAN ZAKULO KALRAA: TSOKACI A KAN RAFKANWAR FURUCI A HAUSA

Date

2021-10-04

Journal Title

Journal ISSN

Volume Title

Publisher

Department of Nigerian Languages, Nasarawa State University Keffi

Abstract

Wannan maicala ta mayar da hankali ne a kan yanayin rafkanwar furuci a tsakanin rukunin shekaru guda biyu, wato masu (can an an shekaru da masu manyan shekaru. An yi amfani ra’in matakan aiwatar da furuci na Lavelt (1989) da kuma ra’in Rarancin bayanai na Burke da Mackay da kuma James (2000). Haka kuma an yi amfani da ta’arifin sunaye abubuwa da ba fiye amfani da su ba2 wajen tattara bayanai. Binciken ya gano cewa masu manyan shekaru sun fl samun kansu a wannan yanayi na rafkanwar furuci, inda suke kasa furta kalma duk kuwa da cewa sun yi wa abun farin sani. Wannan ya Rara tabbatar da Raruwar rafkanwar furuci ga masu manyan shekaru yana nuna kasawa a matakin tsarin sauti wanda yake hana aiwatar da furuci. Haka kuma binciken ya gano yin matashiya da ga6ar farko ta kalmar da aka nufa yana taka muhimmiyar rawa wajen warware rafkanwar furuci.

Description

Keywords

Furucin Kalmomi, GaBar Farko, Hausa, Rafkanwar Furuci, Zakulo kalma.

Citation

Abba, S.A. (2021). Katsewar Matakan Zakulo Kalraa: Tsokaci a kan Rafkanwar Furuci a Hausa

Collections