Books
Permanent URI for this community
Browse
Browsing Books by Author "Abba, Sagir Abba"
Now showing 1 - 3 of 3
Results Per Page
Sort Options
Item Open Access COMPARATIVE ANALYSIS OF HAUSA AND ARABIC CONSONANTS IN RESPECT OF A HAUSA SPEAKER’S QUR’ANIC RECITATION(Department of Nigerian Languages, Nasarawa State University Keffi, 2021-11-01) Muhammad, Suleiman Abdullahi; Abba, Sagir AbbaItem Open Access KARFAFAWA A SIGAR NASON SAUTI A HAUSA: NAZARI A WASU WAKOKIN MUSA DANKWAIRO(Department of Nigerian Languages, Nasarawa State University Keffi, 2023-04-09) Muhammad, Bashir Yusuf; Abba, Sagir AbbaWannan takarda ta yi nufin zakulo wurare daban-daban da Rarfafa sauti yake zamtowa a sigar naso a cikin wasu wakokin makada Musa Dankwairo Maradum. An yi amfani da Diwanin Gusau (2019) wajen tattara wakokin da aka yi amfani da su, inda aka sami wurare masu yawa da Dankwairo yakan karfafa sauti ya rage masa daraja a ma’aunin amo a kokarinsa na nashe wasu sautuka da suka yi makwabtaka da juna. Domin tantance bayanai a kan nason an haka, an yi amfani da ma’aunin amo na Silkirk (1984) wajen auna yadda Rarfafawar take kasancewa. Saboda haka, nashe sauti tamkar rage masa daraja ne. Binciken ya gano cewa, nason dama na kalma da kalma yakan auku a cikin wakokin makada Musa Dankwairo, inda darajar kwayar sauti ta asali takan a ragu yayin da aka nashe ta.Item Open Access RAUNANA SAUTIN KEYAR GA6A A HAUSA: NAZARI A KAN MA'AUNIN AMO(Department of Nigerian Languages, Nasarawa State University Keffi, 2021-01-11) Abba, Sagir Abba; Muhammad, Suleiman Abdullahi