<link rel="stylesheet" href="styles.f3b1fba60ec7970c.css">
Nasarawa State University, KeffiNasarawa State University, KeffiInstitutional Repository

Tsokaci A kan Gyaran Hali A Wasu Diyan Wakokin Musa Dankwairo

dc.contributor.authorBuba, Abdullahi
dc.contributor.authorMohammed, Yusuf
dc.date.accessioned2023-11-02T13:33:41Z
dc.date.available2023-11-02T13:33:41Z
dc.date.issued2023-11-12
dc.description.abstractWannan takarda ta yi nufin nazarin siffofin gyaran hali a wasu Wakokin Alhaji Musa Dankwairo Maradun. Manufar wannan takarda ita ce nazarin yadda makada Dankwairo yake amfani da hikima wajen cfora al’ummar da yake zaune cikinta a kan turba ta kwarai ta hanyar jawo hankalin al’ummar a kan aikata kyakkyawa da kuma kauce wa munana. Domin samun hasken gudanar da wannan takarda an yi amfani da hanyar nazarin wakar baka ta Hausa da Gusau (2003 da 2014) ya tsara. Hart yau domin kwalliya ta biya kudln sabulunta, an yi nazarin da saurao na kwakkwafi na wasu wakokin Dankwairo wadanda aka samu a cd . Bayan nan an juiti wasu wakokin cikin tsarin rubutun Hausar book. Wasu wakokin kuma an same su ne daga Gusau (2019) Diwanin Wakokin Baka Juzu’i na Hucfu.. Binciken ya gano, wasu wakokin Dankwairo cike suke da nason facfakarwa ta fuskar umumi da kyakkyawa da hani da munana. Haka kuma, takardar ta fito da muhimman abubuwan da Dankwairo ya fi mai da hankali a kansu musamman wadanda suka shaft rayuwar al’ummata yau da kullum. Haka nan, binciken ya lura akwai wurare guda bakwai (7) da suka shaft umumi da kyakkyawa da kuma wurare guda uku (3) da suka shaft hani da munana.en_US
dc.identifier.citationBuba, Abdullahi & Mohammed Yusuf (2023) Tsokaci A kan Gyaran Hali A Wasu Diyan Wakokin Musa Dankwairoen_US
dc.identifier.urihttp://localhost:8080/xmlui/handle/123456789/9229
dc.language.isoenen_US
dc.publisherDepartment Of Nigerian Languages, Faculty Of Arts, Nasarawa State University, Keffi.en_US
dc.subjectMa’auni da Kyakkyawa da Horo da Hani da Munanaen_US
dc.titleTsokaci A kan Gyaran Hali A Wasu Diyan Wakokin Musa Dankwairoen_US
dc.typeArticleen_US

Files

Original bundle

Now showing 1 - 1 of 1
Loading...
Thumbnail Image
Name:
12. 2023.pdf
Size:
847.94 KB
Format:
Adobe Portable Document Format
Description:

License bundle

Now showing 1 - 1 of 1
Loading...
Thumbnail Image
Name:
license.txt
Size:
1.71 KB
Format:
Item-specific license agreed upon to submission
Description:

Collections