<link rel="stylesheet" href="styles.f3b1fba60ec7970c.css">
Nasarawa State University, KeffiNasarawa State University, KeffiInstitutional Repository

Camfi Addinin Bamaguje:

Loading...
Thumbnail Image

Journal Title

Journal ISSN

Volume Title

Publisher

Department Of Nigerian Languages, Faculty Of Arts, Nasarawa State University, Keffi

DOI

Abstract

Bamagujen Bahaushe mutun ne mai tsananin riRo da al’adunsa da kuma addininsa na gargajiva. Kasancewa camfi na cfaya daga reshe mai muhimmanci na al’adar al’umma, musamman Hausawa shi ya sa wannan aiki ya maida hankali wajen nazarin tasirin da camfi ya yi a kan zamantakewar Maguzawa Hausawa dangane da irin muhimmancin da suke ba wa camfi da kuma inn rawar da zamani ya yi wa wannan al’ada a yau. An yi amfani da hanyar tattaunawa da mutane daban-daban da kuma amfani da bayanai da ke adane a cikin littattafai da kundayen bincike da kuma mujaiiu domin tattara bayanai. Bincike ya gano cewar camfi wani 6angare ne da ke saita tunanin aTummar Maguzawa. Duk da irin tasirin da zamani ya yi a wannan al’ada, har yau akwai babban gudummawa da camfi kc bayarwa wajen tafiyar da zamantakewar Maguzawa ta zamani. An dora wannan bincike a bisa ra’in sauye-sauyen al’adu na Charles Darwin a shekarar (1958). Wannan ya yi nazarin camfe- camfen da afada ta kawo da kuma waxanda zamani ya kawo da kuma irin yadda aTummar Maguzawa suke daukar su a yau.

Description

Keywords

Citation

Abdullahi, Umar & Et.al (2024) Camfi Addinin Bamaguje: Nazari A Kan Camfe-camfen Bahaushe

Collections

Endorsement

Review

Supplemented By

Referenced By