<link rel="stylesheet" href="styles.f3b1fba60ec7970c.css">
Nasarawa State University, KeffiNasarawa State University, KeffiInstitutional Repository

TASIRIN HARSHEN HAUSA A RUBUCE-RUBUCE A JIKIN ABUBUWAN HAWA NA SUFURI A MA’AUNIN SANA’A DA FADAKARWA

Loading...
Thumbnail Image

Journal Title

Journal ISSN

Volume Title

Publisher

Department of Nigerian Languages, Nasarawa State University, Keffi

DOI

Abstract

Masana da manazarta sun bayyana harshe da cewa, wata lianyar sadarwa ce, ta yadda dhn’adam yake amfani da sautuka ko wasu alamomi niasu ma ’ana, wanda kuma yake bin wasu dokoki da ka ’idoji na musamman domin cim ma burin isar da sako. Batun da aka yi magana a wannan takarda slii ne.Tasirin Harshen Hausa a Rubuce- Rubuce a Jikin Abubuwan Hawa na Sufuri a Ma’aunin Sana’a da Fadakarwa. Manufar wannan takarda ita ce fito da gudummawar da harshen Hausa yake bayar a rubuce-rubucen da ake yi a jikin abubuwan hawa na sufuri ta fuskar sana’a da facfakai-wa. Haka kuma takardar ta dora rubuce-rubucen a kan mizani ko magwaji na sana ’a da fadakarwa domin a fito da tasirin da harshen Hausa ya bayar musamman ta fuskar samar wa matasa hanyoyin dogaro da kai. Bayan haka, takardar ta fito da muhimmancin rubuce-rubucen ta 6an garen sana’a da fadakar da afumma. A wannan takarda an yi amfani hanyoyi da dabaru na bincike da suka hada da ziyartar tashoshin matoci da tattaunawa da masu yin lubuce-rubucen da kuma tattaunawa da masu abubuwan hawa. San nan kuma, an duba wacfansu littattafai da suke da alaka da takardar. Haka kuma an yi amfani da salon sharhi a karkashin kowane misali da aka kawo. Sakamakon wannan bincike ya gano cewa, rubuce-rubucen da ake yi da harshen Hausa a jikin abubuwan hawa na sufuri suna taimaka wa matasa wajen samun abin dogaro da kai (sana’a). Haka kuma yawancin rubuce-rubucen da aka tattaro suna cfauke ne da sakon fadakarwa ga fasinjoji da kuma sauran afumma ta fuskar tarbiyya dangane da ladabi da biyayya da hakuri da gaskiya da kuma riko da addu ’a.

Description

Citation

Haruna, I.M. (2021) TASIRIN HARSHEN HAUSA A RUBUCE-RUBUCE A JIKIN ABUBUWAN HAWA NA SUFURI A MA’AUNIN SANA’A DA FADAKARWA

Collections

Endorsement

Review

Supplemented By

Referenced By