Jigo A Cikin Finafinan Hausa Da Littattafan Zamani: InaAka Dosa?
Loading...
Date
Journal Title
Journal ISSN
Volume Title
Publisher
Department of Nigerian Languages, Nasarawa State University Keffi
DOI
Abstract
Adabi shi ne madubin al'umma wanda suke iya dubawa su ga yadda rayuwarsu
ke taflya. Wannan adabi da ake magana yana da rassa, kuma kowane reshe nasa
yana da muhimmanci ga al'umma. Rassan adabin guda uku su ne; waka da zube
da kuma wasan kwaikwayo. Kowane reshe daga cikin uku din nan yana da
muhimmanci ga al'iimma ta fuskoki masu yawa, kamar fadakarwa da ilmantarwa
da tarbiyantarwa da kuma nishadantarwa da ha6aka harshe da kuma adana
al'adu. Ana samun wadannan abubuwa da aka ambata a cikin rassan adabi
gwargwadon yadda aka kunsa jigogi a cikinsu. Wannan takarda ta dubi yadda
jigogin suke a cikin finafinan Hausa da kuma littattafan zamani na nishadi
(Adabin Kasuwar Kano) daga shekarar 1980 zuwa yau. Ta hanyar duba yanayin
wadannan jigogi ne za a iya ganin shin ci gaba adabin Hausa yake samu ko ci
baya dangane da muhimmancin da aka ambata nasa.
Description
Keywords
Citation
Muhammad, B.Y. (2018) Jigo A Cikin Finafinan Hausa Da Littattafan Zamani: InaAka Dosa?
